'Yan majalisar dokokin Jihar Rivers 16 karkashin jagorancin kakakin majalisar Martin Amaewhule, sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC.
Amaewhule ya sanar da yanke...
Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano a matakin tarayya Injiniya Sagir Ibrahim Koki, ya bayyana ficewarsa daga NNPP saboda rikicin cikin gida...