DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsSiyasa

Siyasa

Jam’iyyar ADC a Kaduna ta kori mataimakin shugabanta da wasu ‘ya’yanta 8

Jam'iyyar hadaka ta ADC mai hamayya a Nijeriya reshen Kaduna ta kori mataimakin shugabanta na jihar tare da wasu manyan jami'anta guda takwas, bayan...

Abin murna ne yadda al’ummar Katsina suka tarbi Kashim Shettima – Gwamna Radda

Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya gode wa al’ummar jihar bisa irin tarbar da suka yi wa mataimakin shugaban Nijeriya Kashim Shettima, yayin...

Ƴan majalisar tarayya daga jihar Kebbi sun bukaci jami’an tsaro su kama Malami

Wani rikicin siyasa ya kunno kai a jihar Kebbi bayan ‘yan majalisar tarayya daga jihar suka fito fili suna zargin tsohon Ministan Shari’a kuma...

Dakatattun ‘yan majalisar dokokin Zamfara sun ja daga tare da nada wani shugaban majalisa

'Yan majalisar dokokin jihar Zamfara guda tara da aka dakatar, sun yi wani zaman majalisar dokoki tare da zabar sabon kakakin majalisa, lamarin da...

Most Popular

spot_img