DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeTagsSojoji

Sojoji

Za mu hada kai wajen magance matsalar tsaron da ta addabi Nijeriya – sabbin hafsonshin tsaron Nijeriya

Sabbin hafsoshin tsaron Nijeriya sun ce za su yi aiki tare domin magance dukkan barazanar tsaro a faɗin kasar, tare da kare martabar ƙasar...

Sojojin Nijeriya za su murƙushe ‘yan ta’addan Lakurawa — Babban hafsan sojin kasa Janar Waidi Shaibu

Babban hafsan sojin kasa, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya sha alwashin murƙushe sabuwar ƙungiyar ‘yan ta’addan Lakurawa wadda ke addabar wasu sassan arewacin Nijeriya. Janar...

Ana zargin hannun wani tsohon gwamna daga Kudancin Nijeriya a shirin juyin Mulki

Rahotanni sun bayyana cewa ana bincikar tsohon gwamnan ɗaya daga jihohin kudu bisa zargin cewa yana da alaƙa da wasu jami’an soji 16 da...

Za a rantsar da kwamandan soji Michael Randrianirina a matsayin shugaban kasar Madagascar

An shirya rantsar da Kwamandan soji Michael Randrianirina a matsayin shugaban kasar Madagascar bayan da sojoji suka karbe ikon kasar daga hannun shugaba Andry...

Sojoji sun yi ikirarin juyin mulki a kasar Madagascar

Wani sashe na sojin ƙasar Madagascar ya sanar da cewa ya karɓe ikon ƙasar baki ɗaya, abin da shugaban ƙasar Andry Rajoelina ya bayyana...

An kama manyan hafsoshin soji da ɗan leken asirin faransa bisa zargin shirin juyin mulki a Mali

Hukumomin tsaron kasar Mali sun ce sun kama manyan hafsoshin soji biyu, sojoji masu yawa da wasu fararen hula, ciki har da wani da...

Most Popular

spot_img