Kungiyar kare haƙƙin jama’a da tabbatar da shugabanci na gaskiya a Nijeriya SERAP ta nemi shugaban majalisar dattawa Godswill Akpabio da kakakin majalisar wakilai...
'Yan majalisar wakila uku daga jihar Katsina sun bar jam'iyyarsu ta PDP sun koma APC.
'Yan majalisar su ne Ali Iliyasu na Safana/Batsari/Danmusa, Salisu Yusuf...