DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jam’iyyar LP ta ba Peter Obi damar sake takarar shugaban kasa a 2027

-

 Jam’iyyar Labour Party (LP) ta sanar da cewa ta ke

be tikitin takarar shugaban kasa a 2027 ga jagoranta, Peter Obi.

Google search engine

 An yanke wannan shawarar ne a babban taron jam’iyyar na kasa da aka gudanar a Nnewi, jihar Anambra, a ranar Laraba.

jam’iyyar ta kuma sanar da sake zaben Julius Abure a matsayin shugabanta tare da wasu shugabannin jam’iyyar bakwai, ciki har da sakataren jam’iyyar na kasa, Umar Faruk Ibrahim.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kamfanin NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar man birnin Port Harcourt

Kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL ya musanta labarin cefanar da matatar mai ta Fatakwal ga yan kasuwa A Yayin wani taro da kamfanin ya gabatar...

Tattalin arzikin Najeriya zai bunkasa daga 2025 zuwa 2026 – IMF

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya sabunta hasashensa kan ci gaban tattalin arzikin Najeriya, inda ya ce zai kai kashi 3.4 cikin 100 a shekarar...

Mafi Shahara