DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Wata makaranta ta rufta lokacin da dalibai ke tsaka da rubuta jarrabawa a Jos

-

Wata makaranta ta rufta lokacin da dalibai ke tsaka da rubuta jarrabawa a Jos

Google search engine

Dalibai dama sun makale a wata makaranta da ta rufta a unguwar Busa Buji dake karamar hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato.

A cewar shaidun gani da ido, ginin gidan, Saint Academy ya rufta ne da misalin karfe 11 na safe a ranar Juma’ar nan, inda daliban da ke rubuta jarabawa suka makale.

Bayan samun labarin rugujewar ya, iyaye da dama sun yi tururuwar zuwa makarantar suna domin dauka ‘yayansu.

Har zuwa wannan lokaci ana ci gaba da aikin ceto daliban, kuma jami’an tsaro da suka hada da sojoji da ‘yan sanda sun isa wurin domin ceto daliban da suka makale.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rundunar sojin Nijeriya ta ce ita ta yi ajalin dan bindiga Yellow Danbokkolo

Rundunar sojin Najeriya karkashin Operation Fasan Yamma ta tabbatar da ajalin sanannen shugaban ‘yan ta’adda, Yellow Danbokkolo, a wani kazamin samame da ya dauki mako...

A iya Abuja maganar hadakar jam’iyyun adawar Nijeriya ta tsaya – Ali Dalori

Shugaban rikon kwarya na jam’iyyar APC, Ali Bukar Dalori, ya caccaki kawancen Atiku, inda ya ce babu wanda ke magana a kansu sai ‘yan Abuja Dalori...

Mafi Shahara