DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Manoman citta a Nijeriya sun yi asarar Naira biliyan 12 a shekarar 2023 – Minista Noma

-

 

Google search engine

Gwamnatin tarayya ta ce manoman citta a Nijeriya sun yi asara da ta kai Naira biliyan 12 sakamakon wata annobar da ta lalata amfanin gonakin su a shekarar 2023.

Karamin ministan noma da samar da abinci, Aliyu Abdullahi ne ya bayyana haka a wajen taron Inshorar aikin gona a Abuja.

Ministan ya ce manoman sun yi asarar sama da kashi 90 cikin 100 na yawan amfanin gonakin da suke noma a kakar bara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

APC na cigaba da zawarcin Gwamnan Plateau na PDP

Kungiyar magoya bayan jam'iyyar APC ta yankin Arewa ta tsakiyar Nijeriya ta sake jaddada kiran da take yi ga Gwamnan Jihar Plateau Caleb Mutfwang, da...

Gwamnatin Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta biya ta diyya kan soke bikin hawan sallah

Gwamnatin jihar Kano ta nemi gwamnatin tarayya ta biya diyya sakamakon soke bukukuwan hawan sallah da aka yi a jere tsawon shekaru biyu. Kwamishinan kananan hukumomi...

Mafi Shahara