DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Masu otal din alfarma na Transcorp Hotels a Nijeriya sun ci ribar Naira bilyan 16.44 a rubu’i na uku na shekarar 2024

-

Bayanan da jaridar Daily Trust ta rawaito sun nuna cewa a rubu’i na uku na shekarar 2023, masu Otal din, sun yi cinikin Naira bilyan 28.97 kwatankwacin kaso 67%, yayin da a rubu’i na uku na shekarar 2024, suka sanar da yin cinikin Naira bilyan 48.49 kwatankwacin kaso 192%. 
Kazalika, masu Otal din sun sanar da samun riba daga Naira bilyan 5.64 a rubu’i na uku na shekarar 2023 zuwa Naira bilyan 16.44 a rubu’i na uku na shekarar 2024.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An kai farmaki a filin jirgin sama na birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar

A Jamhuriyar Nijar wasu mutane da ba a san ko su wanene ba sun yi ruwan bama - bamai daga nesa zuwa filin tashi da...

Fadar Shugaba Tinubu ta soki Atiku kan kwatanta gwamnatinsa da ta mulkin soja

Fadar Shugaban Nijeriya ta caccaki madugun adawa Atiku Abubakar, bisa kwatanta gwamnatin Tinubu da mulkin soja, tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin abinda basu...

Mafi Shahara