DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Tinubu ta gargadi sabbin ministoci kan kabilanci, bangaranci

-

 

Google search engine

Gwamnatin shugaba Tinubu ta gargadi sabbin ministocin ta kan su guji kabilanci da bangaranci, ta kuma  shawarce su da su fuskanci ayyukan da ke gaban kasa.

Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ne ya yi wannan gargadin a Abuja a wajen bude taron kwana biyu da ofishin sa ya shirya wa sabbin ministocin.

A ranar Litinin din da ta gabata ne dai shugaba Bola Tinubu ya rantsar da sabbin ministocin guda bakwai a fadar sa da ke Aso Rock Villa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Wike ya yi ma Tinubu alkawarin rike masa PDP don kar su ba shi matsala a zaben 2027 – Seyi Makinde

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce saɓanin da ke tsakaninsa da Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya samo asali ne daga furucin Wike na cewa...

Kotu ta amince da a bayar da belin Abubakar Malami 

Babbar Kotu a Birnin Tarayya Abuja ta amince da belin tsohon ministan shari'ar Nijeriya Abubakar Malami, SAN, wanda ke fuskantar  zarge-zargen cin hanci daga hukumar...

Mafi Shahara