DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tattalin arzikin Nijeriya ya hau hanyar murmurewa in ji mataimakin shugaban kasa Sanata Kasshim Shettima

-

Google search engine

 Tattalin arzikin Nijeriya ya hau hanyar murmurewa in ji mataimakin shugaban kasa Sanata Kasshim Shettima

A wajen taron kaddamar da kasuwar duniya ta shekarar 2024 a Lagos, Sanata Kasshim Shettima ya ce ma’aunin tattalin arzikin Nijeriya na GDP na karuwa duk shekara da kaso 2.98%.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tankiya tsakanin Nijer da Benin ta sa kasashen rufe ofisoshin jakadancin juna

Kasashen Benin da Niger sun kori jami’an diflomasiyyar juna a wani mataki na ramuwar gayya, bayan shafe kusan shekara biyu ana takun-saka a tsakaninsu, a...

‘Yan bindiga sun yi ajalin mutane fiye da 30 a jihar Neja

Aƙalla mutane 30, ciki har da mata, sun rasu bayan da ‘yan bindiga suka kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, Borgu LGA a...

Mafi Shahara