DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Majalisar dokokin jihar Katsina ta amince da kirkiro gundumomi 8 a jihar

-

Majalisar dokokin jihar Katsina ta amince da kirkiro wasu gundumomi 8 a karkashin masarautar Katsina da Daura dake jihar.
A zaman majalisar na yau Laraba karkashin jagorancin Kakakin majalisar Alhaji Nasir Yahaya-Daura, a ka amince da wannan ya zama doka.
Gwamna Dikko Radda wanda ya aikawa majalisar kudirin dokar, ya ce kirkiro da wadannan gundumomi zai kara inganta harkar mulki ta hanyar baiwa sarakunan gargajiya taka rawa wajen samar da ci gaba tare da kai gwamnati kusa ga al’umma.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara