DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya za ta dawo da harajin saukar jiragen ‘Helicopter’ na $300 a filayen jiragen kasar

-

Hukumar kula da iyakokin sama na Nijeriya ta ce za ta soma karɓar harajin saukar jiragen ‘Helicopter’ na dala 300 a filayen jiragen kasar nan ba da jimawa ba.
Wannan na zuwa ne watanni shida da gwamnatin tarayya ta dakatar da harajin saboda kin amincewar kamfunnan jiragen sama.
Da yake jawabi a wurin babban taron kungiyar ma’aikatan jiragen sama, darakta mai kula da sufurin jiragen sama na hukumar Mista Tayo John, ya ce ta hanyar karɓar haraji za su magance kalubalen kudaden da suke fuskanta.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Dangote ya sauke farashin litar man fetur zuwa N699

Kamfanin Dangote Refinery ya sake rage farashin Fetur daga N828 zuwa N699 a kowace lita, an samu ragin da ya kai N129 ko kusan kashi...

Tinubu ne ke da rijayen kuri’un Rivers a zaben 2027 – Gwamna Fubara

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa zai jagoranci kokarin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027, yana mai cewa hadin kai...

Mafi Shahara