Samar da ayyukan yi, ba aikina ba ne – Ministan Kwadago, Maigari Dingyadi

-

Ministan Kwadago da ayyukan yi Maigari Dingyadi, ya ce sun yi wa ma’aikatarsa gurguwar fahimta domin samar da ayyukan yi bai cikin aikinsa.
Ya bayyana hakan ne a wurin taron shekara shekara na cibiyar jami’an hulda da jama’a ta kasa wanda ya gudana a Abuja.
Duk da cewa ma’aikatar na sane da Ć™aruwar matasa da basu aikin komi, Maigari Dingyadi ya ce samar musu da ayyukan yi, ba ya daga cikin manufofin ma’aikatar sai dai ta samar da yanayin da za su yi aikin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara