DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jirgin ruwa dauke da mutane sama da 200 ya kife a jihar Neja

-

Wani mummunan hadarin jirgin ruwa da ya faru da sanyin safiyar yau Juma’a a yankin Dambo-Ebuchi na jihar Neja ya yi sanadiyar mutuwar mutane da dama
Wani shaidun gani da ido ya ce jirgin ya dauki mutane da suka kai 200 ciki har da mata da ‘yan kasuwa dake kan hanyar zuwa kasuwar Katcha dake ci mako-mako.
Rahotanni sun ce masu aikin ceto na ci gaba da kokarin ceto mutanen da jirgin ya kife da su, kuma zuwa yanzu an tsamo gawar mutum 8, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Sarkin Musulmi ya bukaci gwamnoni da su rika sauraron masu sukarsu

Sarkin ya bayyana haka ne a taron Gwamnonin Arewa da majalisar sarakunan gargajiya da aka gudanar a Kaduna a Litinin din nan, Sarkin Musulmi ya...

’Yan bindiga sun sake kai hari a Kano tare da yin garkuwa da mutane 11

’Yan bindiga sun sake farmakar wani kauye a jihar Kano, inda suka yi garkuwa da mutane 11 a Unguwar Tsamiya (Dabawa), da ke ƙaramar hukumar...

Mafi Shahara