DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Samar da ayyukan yi, ba aikina ba ne – Ministan Kwadago, Maigari Dingyadi

-

Ministan Kwadago da ayyukan yi Maigari Dingyadi, ya ce sun yi wa ma’aikatarsa gurguwar fahimta domin samar da ayyukan yi bai cikin aikinsa.
Ya bayyana hakan ne a wurin taron shekara shekara na cibiyar jami’an hulda da jama’a ta kasa wanda ya gudana a Abuja.
Duk da cewa ma’aikatar na sane da ƙaruwar matasa da basu aikin komi, Maigari Dingyadi ya ce samar musu da ayyukan yi, ba ya daga cikin manufofin ma’aikatar sai dai ta samar da yanayin da za su yi aikin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An fitar da jihohi 4 a Gasar Kokawar Nijar ta 2025

Kwana na uku da fara gasar kokawar gargajiya a Nijar tuni an yi waje da jihohi hudu daga cikin takwas na kasar daga jerin wanda...

Ya kamata a canza salon yadda ake yakar ‘yan bindiga a Nijeriya

Daga: Farfesa Usman Yusuf Litinin : 22 Disamba 2025 Ban taɓa gudu ko ja da baya ba ko nuna wata fargaba wajen bayyana matsayina a kan yaƙin...

Mafi Shahara