Nijeriya da makwabtan kasashe sun soma fatattakar Lakurawa

-

Nijeriya da Nijar, da kuma Chadi da wasu makwabtan kasashe sun yi haÉ—aka wajen fatattakar ‘yan kungiyar Lakurawa da suka addabi iyakokin kasar.
Wannan hadakar na da manufar kakkabe ‘yan ta’addan da ke aiwatar da miyagun ayyuka a kasashen Nijeriya da kasashen dake kewaye da ita.
 
Da yake karin haske akan matakan da suke dauka, daraktan yada labarai na hedkwatar tsaron Nijeriya Manjo-Janar Edward Buba, ya shaidawa jaridar Punch cewa hadin gwuiwar kasashen wajen sintiri akan iyaka zai rufe duk wata mafaka da Lakurawa za su bi domin shiga kasashen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara