DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Rundunar ‘yan sandan Kano ta kama mutum uku da naira biliyan 129 da ake zargin kudin bogi ne

-

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 3 da makudan kudade da suka kai naira biliyan 129 da ake zargin na bogi ne.
Kakakin rundunar, SP Abdullahi Kiyawa, ya tabbatar wa manema labarai cewa kuɗaɗen sun hada da dalar Amurka, CFA da kuma naira, kuma an sato su ne a wurin wani dake harkar kudaden kasashen waje.
SP Kiyawa ya ce mutum 2 da aka kama da kuɗin tare da wanda su ka yiwa satar duk suna tsare a hannun rundunar ‘yan sanda, kuma ana ci gaba da bincike domin gano wanda ke buga kudaden na bogi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tinubu ya gargadi Alkalan Nijeriya da kada su karkata ga cin hanci ko rashin adalci

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga alkalai da sauran ma’aikatan shari’a a Najeriya da su ci gaba da zama masu gaskiya, adalci,...

PDP ta musanta zargin kirƙirar sa hannun Sakataren ta na kasa

Kwamitin zartaswa na Ƙasa na jam’iyyar PDP ya musanta zargin ƙirƙirar sa hannu da Sakataren jam’iyyar na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya yi. Mai magana da...

Mafi Shahara