DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan sanda sun kai samame ofishin shugaban kasar Koriya ta Kudu

-

Jami’an ‘yan sandan kasar Koriya ta Kudu sun kai samame a ofishin shugaban kasar, a ci gaba da bincike kan dokar soja da shugaban ya ayyana. 
Hakama masu kula da gidan gyara hali na kasar sun ce, ministan tsaron kasar ya yi kokarin kashe kansa jim kadan bayan kama shi.
A wannan Larabar, jami’an tsaro na musamman sun kai samame a ofishin shugaban kasar Koriya ta Kudu da na rundunar ‘yan sanda ta kasa da ta yankin Seoul, da kuma jami’an tsaron majalisar dokokin kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Ramaphosa ya yi Allah-wadai da kama Maduro da Amurka ta yi

Shugaban ƙasar Afirka ta Kudu, Cyril Ramaphosa, ya yi kakkausar suka kan matakin da Amurka ta ɗauka na kama Shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro. Ramaphosa ya...

Sojoji sun ceto mutane shida da aka sace a Kaduna

Dakarun rundunar Operation Fansar Yamma sun samu nasarar ceto mutane shida da aka sace a wani sumame da suka gudanar a yankunan Kajuru da Kujama...

Mafi Shahara