DCL Hausa Radio
Kaitsaye

A shirye nake na fuskanci sabon kalubale – Rashford

-

Marcus Rashford 

Dan wasan gaba na Manchester United Marcus Rashford ya ce a shirye ya ke ya fuskanci sabon kalubale.

Rashford ya bayyana hakan ne lokacin da aka tambaye shi game da makomarsa a kungiyar ta United. 

Google search engine

Mai shekaru 27, an cire shi daga cikin ‘yan wasa a wasan da United ta doke Manchester City da ci 2 da 1. 

Sabon mai horas da yan wasan kungiyar Ruben Amorim yace ba bu yanayin ladabtarwa bayan hukuncin da ya yanke, sai dai ya yi fatan ganin sauyi daga dan wasan na Ingila.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kenya da Senegal sun kulla yarjejeniyar shige da fice ba tare da biza ba

Gwamnatocin Kenya da Senegal sun bai wa juna damar shige da fice ga 'yan kasashensu ba tare da biza ba na tsawon kwanaki 90. DW Africa...

Majalisar dattawan Nijeriya ta bukaci gwamnati ta kara wa sojoji albashi

Majalisar dattawan Nijeriya ta bukaci gwamnati ta sake yin duba kan albashin da ake biyan jami'an tsaro musamman ma soji a fadin kasar. Majalisar ta bayyana...

Mafi Shahara