DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gwamnatin Nijeriya da Bankin Duniya za su kashe dala miliyan 600 domin inganta tituna da kasuwannin karkara

-

Gwamnatin Nijeriya da Bankin Duniya za su kashe dala miliyan 600 domin inganta tituna da kasuwannin karkara 

Google search engine

Gwamnatin Tarayya hadin gwiwa da Bankin Duniya sun ware dala miliyan 600 domin aiwatar da shirin bunkasa tituna da kasuwannin karkara (RAAMP).

Karamin ministan noma Dr Sabi Aliyu Abdulahi ne ya bayyana haka yayin ganawa da manema labarai a Abuja.

Ministan ya ce tsarin bayar da tallafin ya kasance  dala miliyan 500 daga bankin duniya da kuma dala miliyan 100 daga gwamnatin tarayya na jihohi, inda ya kara da cewa, shirin RAAMP zai inganta harkar noma, samar da abinci, da ci gaban tattalin arziki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

El-Rufai ya nemi Ribadu ya yi karin haske kan ‘gubar’ thallium sulphate mai matukar hatsari

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya bukaci Mai Bai wa Shugaban Kasa Shawara Kan harkokin tsaro Malam Nuhu Ribadu, da ya fayyace rahotannin...

Hadin kan siyasa na karuwa a Kano – Gwaman Kano

Gwamnan Kano State, Abba Kabir Yusuf, ya ce ana samun ci gaba a hadin kan siyasa a jihar, yana mai fatan rikicin masarautar Kano zai...

Mafi Shahara