DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gidajen mai na NNPC sun rage farashin fetur zuwa 965 a Abuja

-

 

Google search engine

Gidajen mai na NNPC sun rage farashin fetur zuwa 965 a Abuja

Farashin man fetur ya ragu zuwa Naira 965 kan kowace lita a gidajen mai na kamfanin NNPCL da ke babban birnin tarayya Abuja.

Majiya DCL Hausa ta jaridar PUNCH ya nuna cewa kamfanin man fetur na Najeriya  ya sanya sabon farashi a gidajen man sa na babban birnin kasar

Wannan sabon farashin dai shi ne karo na biyu cikin makonni biyu, inda a baya ya sauka zuwa N1,060 a farkon wannan wata.

A Gidan man NNPCL dake  Wuse Zone 4, Olusegun Obasanjo Way, Central Area, ana siyar da man a farashin  Naira 965 ga kowace lita inda matafiya ke yunƙurin shiga cikin layi don sayen mai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Shugaban Amurka Donald Trumph ya haramtawa Farfesa Wole Soyinka zuwa kasar

Gwamnatin Amurka karkashin jagorancin shugaba Donald Trump ta soke takardar izinin shiga ƙasar ga Farfesa Wole Soyinka, sanannen marubuci a duniya. Farfesa Soyinka ya bayyana hakan...

Hukumar agajin gaggawa NEMA ta karɓi ƴan Nijeriya 153 da suka makale a Chadi

Hukumar ba da agajin gaggawa ta Nijeriya NEMA, ta bayyana cewa ta karɓi ’yan Nijeriya 153 da suka dawo daga ƙasar Chadi, ƙarƙashin shirin Ƙungiyar...

Mafi Shahara