DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sai nan da makonni za a fara ganin saukin man fetur – Kungiyar dillalan man fetur

-

 

Google search engine

Kungiyar dillalan man fetur na Nijeriya PETROAN ta ce ‘yan Nijeriya su fara tunanin samun fetur mai sauki cikin makonni masu zuwa.

A makon jiya ne kamfanin mai na kasa NNPCL da kuma matatar mai ta Dangote su ka sanar da rage farashin man fetur zuwa naira 899.

Ganin cewa har yanzu ‘yan Nijeriya ba su fara ganin farashin ya ragu ba a gidajen mai, kungiyar dillalan man ta ce hakan na faruwa ne saboda har yanzu akwai wadanda ba su sayarda tsohon mai da su ka saya da tsada ba

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Sanata Adams Oshiomhole ya buƙaci gwamnatin Tinubu ta garƙame duk wanda ya ƙi biyan haraji

Sojojin da suka yi juyin mulki a Guinea-Bissau sun ce za a gudanar shugaban ƙasa a ranar 6 ga Disambar 2026, bayan da suka kifar...

‘Yan APC kawai jam’iyyar za ta ba mukamai bayan zaben 2027 – Nentawe Yilwatda

Shugaban jam'iyyar APC na Nijeriya Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ba za su bai wa duk wanda ba dan jam’iyya mukami ba bayan zaben...

Mafi Shahara