DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Gazawar gwamnati wajen magance yunwa ne ya haifar da turmutsutsi a rabon abinci – Bishop Mathew Kuka

-

Jagoran Cocin Katolika a jihar Sokoto, Bishop Mathew Hassan Kukah ya dora alhakin turmutsutsin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane a jihohin Oyo da Anambra da babban birnin tarayya Abuja akan gazawar gwamnati wajen magance matsalar yunwa da ta addabi kasar.
Ya kuma koka akan yadda Nijeriya ke ci gaba samun koma baya shekaru 60 bayan samun ‘yancin kai.
A cikin sakonsa na bukin Kirsimeti, Bishop Kukah ya nuna damuwarsa akan yadda matasa ke shan wahala domin tsayawa takara saboda yawan kuɗaɗen da ake kashewa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kotu ta amince da a bayar da belin Abubakar Malami 

Babbar Kotu a Birnin Tarayya Abuja ta amince da belin tsohon ministan shari'ar Nijeriya Abubakar Malami, SAN, wanda ke fuskantar  zarge-zargen cin hanci daga hukumar...

INEC ta yi watsi da shugabancin PDP tsagin Tanimu Turaki

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ba za ta amince da Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) na jam’iyyar PDP da...

Mafi Shahara