DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Jirgin sojin saman Nijeriya da ke farautar Lakurawa ya jefa wani abu mai fashewa ga mutanen kauye a jihar Sokoto

-

Rahotanni na nuna cewa mutane da dama sun rasa rayukansu yayinda wasu su ka jikkata yayin da wani jirgin sojin saman Nijeriya da ke farautar Lakurawa ya jefa gama bamai ga mutanen wasu kauyukka biyu a karamar hukumar Silamen jihar Sokoto.
Lamarin ya faru ne a ƙauyukan Gidan Sama da Rumtuwa da safiyar yau Laraba, kamar yadda al’ummar yankin su ka shaidawa jaridar Dailytrust.
Wani mai suna Malam Yahaya, ya ce abin ya faru ne a ƙauyukan wadanda ke kusa ga dajin Surame wanda ke zaman wata maboya ta ‘yan bindiga da kum Lakurawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

NAHCON ta gargadi maniyyata Hajjin 2026 na Nijeriya kan yin rijista da wuri

By Fatima Aminu Dabo Hukumar jin daɗin alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da jadawalin aikin Hajjin 2026, inda ta bayyana cewa 20 ga Maris, 2026...

Ana ci gaba da neman wata dattijuwa bayan kifewar kwale-kwale dauke da fasinja 11 a Sokoto

An gano gawar wani matashi mai shekara 29 da ya rasa ransa a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Jihar Sokoto.Lamarin ya faru...

Mafi Shahara