DCL Hausa Radio
Kaitsaye

‘Yan Nijeriya sun sha giya da yawa a ranar Kirsimeti duk kuwa da matsin rayuwa da wasu ke fama da ita, in ji wasu masu gidan sayar da giya a Abuja

-

Wasu masu gidan sayar da giya a Bwari da ke Abuja, sun ce sun ci riba mai kyau a bukuwan Kirsimeti duk kuwa kukan da wasu ‘yan Nijeriya ke yi na matsin rayuwa.

Suka ce hakan ta faru ta yadda mutane suka sha giyar mai tarin yawa a lokacin bukukuwan kamar yadda kamfanin dillancin labaran Nijeriya NAN ya rawaito

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Rashin tabbas da matsalolin tsaro na barazana ga burin ECOWAS na 2050 – Shugaban ECOWAS, Touray

Shugaban kungiyar ECOWAS, Omar Touray, ya ce rashin tabbas a duniya, matsalolin tsaro da matsin tattalin arziki na hana kungiyar cimma burinta na Vision 2050,...

An yi ajalin wata mace mai juna biyu da wani karamin yaro a cikin birnin Kano

Al’ummar Sheka Sabuwar Gandu a karamar hukumar Kano Municipal sun shiga firgici a daren Asabar bayan wasu da ba a san ko su waye ba...

Mafi Shahara