DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Babu wata yarjejeniyar raba mukamai tsakanin NNPP, PDP da LP – Sanata Rabi’u Kwankwaso

-

Jagoran darikar Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ƙaryata rade-radin da ake yaɗawa cewa madugun adawa a Nijeriya Atiku Abubakar da na jam’iyyar PDP da Peter Obi na jam’iyyar LP, sun kulla wata yarjejeniyar siyasa.
A cikin wata hira da BBC, tsohon gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP ya ce bai da wata masaniya kan labarin amma ya ji rahotannin dake cewa magoya bayan Atiku na ci gaba da tuntubar dattawa da malamai akan wannan batu.
Kwankwaso ya nuna ɓacin ransa akan yadda wasu manyan mutane da ake ganin girmansu ke yada irin wadannan labarun da ba su da tushe balle makama.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Idan rikicin PDP ya ki ci, ya ki cinyewa za mu shiga kawance in ji Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa dole na iya sanyawa jam’iyyar ta shiga kawance da wasu jam’iyyu idan ƙoƙarin da ake...

‘Yan sandan Nijeriya sun sanar da dawo da aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu

Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya ta sanar da cewa za ta sake fara aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu (Tinted Glass Permit), duk da...

Mafi Shahara