DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu ta baiwa hukumar yaki da cin hanci a Nijeriya EFCC, damar rufe asusun bankuna 67 bisa zargin zambar kudade miliyan 52.9

-

Wata babbar kotun tarayya ta baiwa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya EFCC damar garkame asusun bankuna 67 bisa zargin zambar kudade da suka kai miliyan 52.9.
Mai Shari’a Emeka Nwite ne ya yi hukuncin bayan da lauyan hukumar EFCC, Martha Babatunde, ta shigar da takardar neman izini.
Takardar neman izinin wadda aka gabatar, ya neman a bai wa shugaban hukumar ko wani jami’in EFCC damar baiwa daraktocin bankuna umurnin rufe asusun da ake bincike a kansa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Idan rikicin PDP ya ki ci, ya ki cinyewa za mu shiga kawance in ji Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa dole na iya sanyawa jam’iyyar ta shiga kawance da wasu jam’iyyu idan ƙoƙarin da ake...

‘Yan sandan Nijeriya sun sanar da dawo da aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu

Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya ta sanar da cewa za ta sake fara aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu (Tinted Glass Permit), duk da...

Mafi Shahara