DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Kotu a Amurka ta bada umarnin sakin kudaden makamai na Nijeriya da ake takaddama a kansu tun 2014

-

Nijeriya ta yi nasara a shari’ar da kasar ke yi kan kudaden makamai sama da dala miliyan 6 da kasar Amurka ta karbe a shekara ta 2014, a zamanin mulkin tsohon Shugaba Jonathan.
Amurka ta kwace kudaden ne saboda tayi Zargin a na kokarin sayen makamai a hannun wani kamfani maras lasisi, abinda ya sabawa dokar kasar.
A hukuncin da ta yanke a ranar 23 ga watan Disamban 2024, Kotun dake gabashin jihar California, ta amince a mayar wa Nijeriya kudaden da yawansu ya kai dala miliyan $6.02.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Buhari mutum ne mai girmama al’adu da masarautu – Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya shiga sahun wadanda ke jimamin rasuwar tsohon Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu a wani asibiti a...

An rufe ofishin jakadancin Amurka na Abuja da Legas don jimamin rasuwat Buhari

Ofishin jakadancin Amurka da ke Abuja da kuma na Legas za su kasance a rufe a ranar Talata, 15 ga Yuli, 2025, domin girmamawa da...

Mafi Shahara