Friday, March 20, 2026
HomeLabaraiNijeriya ta zama aminiyar kungiyar kasashen BRICS dake zama kishiya ga kasashen...

Nijeriya ta zama aminiyar kungiyar kasashen BRICS dake zama kishiya ga kasashen Yamma

Kasar Brazil ta yi wa Nijeriya maraba da shiga cikin kawayen kungiyar kasashen BRICS da tattalin arzikinsu ke bunkasa wacce kuma ke neman zama kishiya ga kasashen Yamma.
Ministan harkokin wajen Brazil ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Jumu’a.
Nijeriya ta kasance kasa ta tara da ta kulla alaka da kasashen BRICS, baya ga kasashen Belarus, Bolivia, Cuba, Kazakhstan, Malaysia, Thailand, Uganda, da kuma Uzbekistan.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata