DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Farfesa a fannin sadarwa Abdallah Uba Adamu ya soki yadda ‘yan siyasa ke amfani da kafafen sada zumunta na zamani ta hanyar da bata dace ba

-

 

Farfesa Abdallah Uba Adamu

Google search engine

Farfesa Abdallah Uba Adamu ya yi Allah wadai da hakan ne a ranar Lahadi a wajen wani taron karawa juna sani na kwanaki biyu da aka shirya wa masu amfani da shafukan sada zumunta daga jam’iyyun siyasa daban daban a jihar Kano.

Taron wanda wata kungiya ta shirya tare da hadin gwiwar majalisar malamai ta Nijeriya reshen Jihar Kano, ya yi tsokaci kan wasu kafafen yada labarai da suka rika yada labaran karya domin tattaunawa a siyasance tsakanin ‘yan siyasa.

Sai dai Farfesa Uba Adamu , daga tsangayar sadarwa a Jami’ar Bayero ta Kano wanda shi ne babban bako a wajen taron, ya yabawa wasu wa’yanda suka shirya taron domin ilmantar da masu amfani da shafukan sada zumunta na zamani.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnonin da suka sha suka ta yanzu sun koma jam’iyyar APC – Ministan Abuja Wike

Ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya ce ficewar wasu gwamnonin jam’iyyar adawa ta PDP zuwa jam’iyyar APC ta tabbatar da goyon bayansa ga Shugaba...

Majalisar Dattawan Nijeriya za ta tantance sabon shugaban INEC ranar Alhamis

Majalisar Dattawan Nijeriya ta shirya tantance Farfesa Joash Amupitan, wanda shugaba Bola Ahmed Tinubu ya zaba domin zama sabon shugaban hukumar zaben Nijeriya INEC, a...

Mafi Shahara