DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Manchester City ta sayi matashin dan wasan baya na Brazil “Vitor Reis” mai shekaru 19

-

 

Vitor Reis

Google search engine

Manchester City ta sanar da kammala daukan matashin dan wasan baya Vitor Reis daga kungiyar Palmeiras ta Brazil kan kudi Euro miliyan 29.6.

Dan wasan dan kasar Brazil mai shekaru 19, ya rattaba hannu kan yarjejeniyar shekara hudu da rabi da kungiyar da ke buga gasar gasar Firimiyar ta kasar Ingila.

Reis ya bayyana farin cikinsa na zama daya daga cikin ‘yan wasan Manchester City, da ke cikin manyan kungiyoyin kwallon kafa a duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

An yi ajalin magoya bayan ‘yan adawa 30, tare da kama mutum 2,000 bayan zaɓen Uganda – Babban hafsan sojin kasar

Babban hafsan sojin Uganda, wanda ɗan Shugaba Yoweri Museveni ne da aka sake zaɓa, ya bayyana cewa mutane 30 daga magoya bayan 'yan adawa sun...

Fubara ne jagoran APC a jihar Rivers, ba Wike ba — Daniel Bwala

Mai ba Shugaba Tinubu shawara kan harkokin yada labarai Daniel Bwala, ya bayyana cewa Gwamna Siminalayi Fubara shi ne jagoran jam’iyyar APC a jihar Rivers,...

Mafi Shahara