DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An kaddamar da barikin soji da aka sa wa sunan Bola Tinubu a Abuja

-

 

Google search engine

Shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya kaddamar da sabon barikin da aka gina a Abuja domin  hafsoshin  sojojin Najeriya cikin shirin  magance matsalar karancin matsuguni.

Barikin mai suna “Bola Ahmed Tinubu Barracks”, dake  Asokoro Abuja, ya kunshi Manyan Janar-Janar  16, Brigadier Janar 34, Manjo -Kanal  60 da Laftanar 60 .

Har ila yau, ya haÉ—a da Manyan Hafsoshi 180 ,  Kofur 264 da , wuraren ibada,  sai wuraren wasanni da sauran su

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

SGF George Akume ya angwance da tsohuwar matar Ooni na Ife Gimbiya Zainab

Sakataren Gwamnatin Nijeriya (SGF), Sanata George Akume, ya auri Sarauniya Zaynab Ngohemba, tsohuwar matar Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi.   Jaridar Punch ta ce an...

Jirgin yakin Nijeriya da aka tsare a Burkina Faso ya isa Portugal

Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya ta tabbatar da cewa jirgin ta kirar C-130 mai lamba NAF 913 ya isa cibiyar gyara jirage ta OGMA da...

Mafi Shahara