Tsohon dan wasan Manchester United ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica

-

 

Tsohon dan wasan Manchester United Mason Greenwood ya yanke shawarar wakiltar kasar Jamaica.

A baya dai Greenwood ya yi fatan wakiltar kasar Ingila , kasar da aka haife shi lamarin da bai samu ba har kawo yanzu haka.

Ko dan wasan ya yi kyan kai wajen yanke shawarar hakan ? Ku bayyana mana ra’ayoyin ku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Mun ji takaicin ficewar gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta daga PDP zuwa APC- Umar Damagum

Shugaban ruko na jam’iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagum, ya bayyana ficewar Gwamna Sheriff Oborevwori na Jihar Delta, tare da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar zuwa...

Talauci zai karu a Najeriya nan da 2027 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya bayyana cewa yawan mutanen Najeriya da ke fama da talauci zai karu nan da shekarar 2027, duk da kasancewar kasar na daga...

Mafi Shahara