DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya ta shirya karbar ‘yan kasar da Shugaban Amurka Donald Trump zai kora – Hukumar NiDCOM

-

Hukumar lura da ‘yan Najeriya mazauna kasashen ketare NIDCOM, ta ce ta shirya don karbar ‘yan kasar mazauna Amurka da Shugaba Trump zai kora.
Yayin wata tattaunawa da Jaridar Vanguard, daraktan yada labarai na hukumar ta NIDCOM Abdur-Rahman Balogun a ranar Talata, ya ce ma’aikatar harkokin waje ta Najeriya ta kammala shirin karbarsu.
Balogun ya kara da cewa gwamnatin tarayya ta kafa kwamitoci daga ma’aikatun gwamnati daban- daban da zasu lura da dawowar ‘yan Najeriya daga Amurka.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Manoma a Nijeriya sun koka kan shirin karya farashin kayan abinci

Manoma da masu sarrafa shinkafa a Najeriya sun soki manufofin gwamnatin tarayya bayan da alkaluma suka nuna cewa yawan kudaden shigo da kayayyakin gona ya...

Fadar shugaban kasa ta mayar wa Atiku martani cewa babu yunwa a Niijeriya

Fadar shugaban kasa ta ce gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na tafiya kan madaidaiciyar hanya, tana mai musanta ikirarin tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da...

Mafi Shahara