DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tankar mai ta sake fashewa a wani gidan mai a Jigawa

-

Tankar mai ta sake fashewa a wani gidan mai a  Jigawa

Google search engine

Wata tankar man fetur ta fashe a gidan mai na Shakkato da ke kan titin Kiyawa a Unguwar Takur Adua a cikin birnin Dutse a jihar Jigawa.

A cewar jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, SP Lawan Shiisu Adam, lamarin ya faru ne a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke man a ranar Alhamis da daddare.

Sai dai rahotanni sun ce ma’aikatan kashe gobara sun samu nasarar shawo kan gobarar da wuri.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Kotu ta amince da a bayar da belin Abubakar Malami 

Babbar Kotu a Birnin Tarayya Abuja ta amince da belin tsohon ministan shari'ar Nijeriya Abubakar Malami, SAN, wanda ke fuskantar  zarge-zargen cin hanci daga hukumar...

INEC ta yi watsi da shugabancin PDP tsagin Tanimu Turaki

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa ba za ta amince da Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) na jam’iyyar PDP da...

Mafi Shahara