DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Hon. Nasir Aminu Bala Ja’oji ya dauki nauyin ‘yan karamar hukumar Tarauni 20 zuwa kasashen waje domin karo karatu

-

 

Hon. Nasir ja’oji

 A wani yunkuri na bunkasa ilimi a karamar hukumar Taruni,Hwanarabil Nasir Aminu Bala Ja’oji ya bayar da tallafin karatu zuwa kasashen waje ga ‘yan asalin karamar hukumar Tarauni guda 20 da suka cancanta a jihar Kano.

Google search engine

Shirin wanda kungiyar Ja’oji Organisation ke jagoranta, zai baiwa wadanda suka ci gajiyar tallafin damar samun digiri na biyu a kasashen ketare, tare da basu ilimi da kwarewa da gogewa.

Da yake jawabi a wajen Hon. Ja’oji, wanda memba ne a majalisar gudanarwa ta Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Potiskum, ya jaddada muhimmancin ilimi wajen ci gaban kasa, inda ya bayyana cewa tallafawa matasa zai taimaka wajen gina rayuwar su tare da samun kwararrun ma’aikata a Nijeriya.

Ya bayyana cewa shirin bayar da tallafin karatun na da nufin samarda damammaki ga matasan Nijeriya,don suyi fice a duniya, da inganta rayuwarsu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Gwamnatin jihar Bayelsa ta umurci binciken gawar mataimakin gwamnnan domin gano musabbabin mutuwar fuju’arsa

Gwamnan Jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, ya bayar da umarnin a gudanar da bincike (autopsy) kan gawar marigayi mataimakinsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, domin gano ainihin...

Shugaba Tinubu da APC sun shirya samu dimbin kuri’u a Kudu da Arewa ta Tsakiya a zaben 2027

Jam’iyyar APC na tsara wata sabuwar dabara domin tabbatar wa Shugaba Bola Tinubu nasara a zaɓen 2027, ta hanyar ƙarfafa goyon baya a yankunan Kudu...

Mafi Shahara