DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Shugaba Tinubu ya amince da a daga darajar filin jirgin saman Maiduguri zuwa matsayin na kasa da kasa

-

Filin jirgin saman Maiduguri

Shugaba Tinubu ya amince da a daga darajar filin jirgin saman Maiduguri da ke jihar Borno zuwa matsayin na kasa da kasa.

Google search engine

Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai Sunday Dare ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis.

A cewar mai taimaka wa shugaban kasar, amincewar shugaban ya zone daidai lokacin da ake kokarin kafa filin tashi da saukar jiragen sama na kasa da kasa a yankuna shida na kasar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara