DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Najeriya ba za ta lamunci barazana daga cikin gida ko waje ba- Tinubu

-

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ba za ta lamunci barazana daga cikin gida ko waje ba, yana mai jaddada cewa ƙasar za ta ci gaba da tsayawa tsayin daka wajen yaki da ta’addanci da rashin tsaro.

Shugaban ya kuma jaddada kudirin gwamatinsa cewa za ta ci gaba da baiwa dakarun kasar goyon baya ta fuskar kayan aiki, bayanan sirri, da kuma tallafin jin daɗi, ciki har da gidaje, inshora, da albashi mai tsoka.

Google search engine

Jawabin hakan ya biyo bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya kai jihar Katsina, a daidai lokacin da ake fuskantar ƙaruwar hare-haren ‘yan ta’adda a jihohin Borno, Filato, da Benue, da Zamfara da sauransu

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Fadar Shugaba Tinubu ta soki Atiku kan kwatanta gwamnatinsa da ta mulkin soja

Fadar Shugaban Nijeriya ta caccaki madugun adawa Atiku Abubakar, bisa kwatanta gwamnatin Tinubu da mulkin soja, tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin abinda basu...

Majalisar Dattawa ta dakatar da muhawara kan gyaran dokar zabe tare da shiga zaman sirri

Majalisar Dattawan Nijeriya ta dakatar da muhawarar kan kudirin dokar zaɓe ta 2022, domin bai wa ’yan majalisa damar yin nazari mai zurfi kafin ɗaukar...

Mafi Shahara