DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya ita ce kasa ta biyu a duniya da yara milyan 2 ke fama da rashin abinci mai gina jiki – UNICEF

-

Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya ce Nijeriya a yanzu ta zama kasar da ta fi kowacce yawan yara masu fama da tamowa a Afirka.

Hukumar ta kasa da kasa ta bayyana hakan a shafinta na yanar gizo ranar Talata, inda ta kara da cewa a halin yanzu duk yara biyu cikin 10 na fama da matsalar rashin abinci mai gina jiki.

Google search engine

Ya ce kimanin yara miliyan biyu a Nijeriya da ke fama da matsanancin rashin abinci mai gina jiki, kuma ita ce ta biyu a yawan yara kanana a duniya masu tamowa a duniya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Nijeriya ta zamo ta biyar a ƙasashen da suka fi ƙwarewa a harshen Turanci a nahiyar Afrika

A wani rahoto da EF SET na shekarar 2025 ta fitar kasar Afirka ta Kudu ce ta ke kan gaba a jerin ƙasashen Afirka wajen...

Majalisar Wakilan Nijeriya ta É—age komawar zaman majalisa zuwa 5 ga Maris

Majalisar Wakilan Nijeriya, ta É—age komawar zaman majalisa daga Talata, 24 ga Fabrairu 2026, zuwa Alhamis, 5 ga Maris 2026. Sakataren Majalisar, Kamoru Ogunlana, ya bayyana...

Mafi Shahara