DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Darajar Naira ta fadi, inda ake sayar da duk Dalar Amurka daya kan Naira 1,608

-

Faduwar darajar Naira ta ci gaba a Larabar makon nan yayin da Nairar ta kara raunana a kasuwar canji, inda aka tashi a daren Larabar da farashin N1608 kan kowace Dala daya.

A ranar Talata, Naira ta fadi da N1 inda aka rufe kasuwar canji da farashin N1606.64 kan Dala daya a kasuwar musayar kudade ta Nijeriya.

Google search engine

A cewar bayanan da babban bankin CBN ya fitar, Naira ta fadi da kusan N3 a kan kowace Dala daya a ranar Litinin, inda aka rufe kasuwar canjin da farashin N1605.62 daga N1602.18 a ranar Juma’a.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Jerin attajiran Afirka guda 22 a shekarar 2025 -Forbes

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote, ya sake rike matsayi na daya karo na 14 a jere da dukiyar dala biliyan 23.9, sakamakon fara aiki da matatar...

Dukiyar Elon Musk ta haura dala bilyan 600 – In ji Mujallar Forbes

Attajirin duniya Elon Musk ya zama mutum na farko a tarihi da dukiyarsa ta haura dala biliyan 600, inda Forbes ta kiyasta dukiyarsa ta kai...

Mafi Shahara