DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Sabbin hare-hare a kananan hukumomi hudu na jihar Benue sun yi ajalin mutum 23

-

Rahotanni na nuni da cewa kalla mutane 23 sun halaka a wasu jerin hare-haren da aka kai a wasu kananan hukumomi hudu na jihar Benue.

Daily Trust ta ruwaito cewa kananan hukumomin da abin ya faru sun hada Guma, Logo, Ukum, da Kwande.

Mazauna yankin sun ce sabbin hare-haren da aka kai a baya-bayan nan sun tilasta wa da dama barin yankunansu.

Shaidun gani da ido sun ce an halaka mutane tara a karamar hukumar Logo, takwas a Ukum, yayin da kananan hukumomin Guma da Kwande aka halaka mutum uku, adadin da ya kai 23 da suka mutu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon dan takarar gwamna na jam’iyyar NNPP a Ondo ya fice daga jam’iyyar

Tsohon dan takarar gwamna a jihar Ondo Olugbenga Edema, na jam’iyyar NNPP, ya fice daga jam’iyyar. Edema ya mika wasikar barin jam'iyyar ga shugaban jam'iyyar na...

Gwamnonin PDP sun kira taron kan sauyin sheka da jiga-jigan jam’iyyar ke yi

Gwamnonin jam’iyyar PDP za su yi taro a Abuja akan sauyin shekar da 'yan jam'iyyar ke yi a kwanakinnan. Wannan ya biyo bayan ficewar gwamnan jihar...

Mafi Shahara