DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Mataimakin shugaban Nijeriya Kasshim Shettima ya tafi kasar Ethiopia

-

A safiyar ranar Alhamis Kasshim Shettima ya tashi daga Abuja zuwa birnin Adis Ababa domin ziyarar aiki bisa gayyatar da Firaministan kasar Dr Abiy Ahmed Ali ya yi masa.

A yayin ziyarar, zai shiga cikin sahun mutanen da za su kaddamar da shirin “Ethiopia Green Legacy”

Google search engine

Shirin wanda aka tsara shi domin yakar sare dazuzzuka, da kuma dakile illolin sauyin yanayi, an yi niyyar dasa bishiyu biliyan 20 cikin shekaru hudu masu zuwa.

Nijeriya da Ethiopia suna da tarihi tsakanin kasashen biyu, tare da yin hadin gwiwa a fannoni daban-daban, wanzar da zaman lafiya da kuma dangantakar tattalin arziki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Babu adawa a jihar Plateau a zaben 2027 – Caleb Muftwang

Gwamnan Jihar Plateau, Caleb Manasseh Mutfwang, ya bayyana cewa zuwa zaben 2027 jam’iyyarsa ba za ta samu adawa a jihar ba. Ya fadi hakan ne...

Obasanjo ya musanta rubuta sanarwar mutuwarsa

Tsohon Shugaban Nijeriya, Olusegun Obasanjo, ya musanta wani rubutu da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ya fitar da sanarwar mutuwarsa. Rubutun...

Mafi Shahara