DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeNishadi

Nishadi

FIFA ta gayyaci mawakiya ‘yar asalin Nijeriya Temilade Opeyemi domin ta yi wasa a gasar FIFA Club World Cup

 Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta gayyaci mawakiya 'yar asalin Nijeriya, Temilade Openiyi wadda aka fi sani da Tems, domin gudanar da wasa...

Gwamnatin Nijeriya ta ja kunnen ‘Sarkin Mota’ kan tsokanar ma’aikatan gwamnati a bidiyonsa

Gwamnatin tarayya ta gargadi dillalin motoci a Abuja, wanda aka fi sani da Alamin Sarkin Mota, kan yi wa ma’aikatan gwamnati ba’a a cikin...

Ni ne mutum mafi shahara da aka fi caccaka a Nijeriya – Davido

Fitaccen mawakin nan na kudancin Nijeriya David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, ya ce shi ne shahararren dan Nijeriya da ya fi...

Hukumar tace finafinai ta haramta wa Usman Sojaboy da wasu mata biyu shiga harkokin fim ko waka a jihar Kano

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta dakatar da Usman Sojaboy mawaki a Kannywood da wasu jarumai biyu Shamsiyya Muhammad da Hasina Suzan daga...

Most Popular

spot_img