DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Nijeriya na asarar dala biliyan 1.1 kowace shekara saboda Malaria

-

Ministan lafiya Farfesa Muhammad Pate ya ce a kowace shekara Nijeriya na asarar makudan kudaden da suka kai dala biliyan 1.1 saboda cutar malaria.
Da yake jawabi a lokacin taron kwamitin yaki da cutar malaria karo na farko da ya gudana a Abuja, Ministan ya jaddada muhimmancin hadin kai tsakanin sarakuna da malamai domin kawar da cutar.
Wata sanarwa da mataimakin kakakin ma’aikatar lafiya ya fitar, ta ambato Farfesa Pate na cewa cutar zazzaÉ“in cizon sauro babbar barazana ce ga harkar lafiya, tattalin arziki da kuma ci gaban kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Tsohon Minista Tanimu Turaki ya zama ɗan takarar shugabancin jam’iyyar PDP na Arewa

Jagororin jam’iyyar PDP na yankin Arewacin Nijeriya sun amince da tsohon Ministan Harkoki. A Musamman, Tanimu Turaki (SAN), a matsayin ɗan takarar da suka amince...

Jam’iyyar ADC a Kaduna ta kori mataimakin shugabanta da wasu ‘ya’yanta 8

Jam'iyyar hadaka ta ADC mai hamayya a Nijeriya reshen Kaduna ta kori mataimakin shugabanta na jihar tare da wasu manyan jami'anta guda takwas, bayan samun...

Mafi Shahara