DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeUncategorizedShugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Mali Assimi Goïta ya nada Janar Abdoulaye...

Shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Mali Assimi Goïta ya nada Janar Abdoulaye Maïga a matsayin sabon firaministan kasar

Shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Mali Assimi Goïta ya nada Janar Abdoulaye Maïga a matsayin sabon firaministan kasar

Kwana daya da tsige  Choguel Kokalla Maïga biyo bayan wadansu kalamai da ya yi a kan shugabannin sojojin, inda ya zarge su da kin son maida mulki ga farar hula.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata