Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedShugaba Tinubu ya karrama Firayim Ministan India da lambar yabo ta GCON

Shugaba Tinubu ya karrama Firayim Ministan India da lambar yabo ta GCON

 Tinubu ya karrama Firayim Minista India da lambar yabo ta GCON 

Shugabam Nijeriya Bola Tinubu ya bai wa firaministan kasar Indiya, Narendra Modi babbar lambar yabo ta GCON

Shugaban kasar ya karrama firaminista Modi a wani taro da ke gudana a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Lambar girmamawa ta GCON ita ce ta biyu mafi girma a Nijeriya, bayan ta GCFR da aka kebe shugabannin kasar

A ranar Asabar ne dai Narendra Modi ya iso Nijeriya domin wata ziyarar aiki da zai gabatar kan yadda za a kara kulla kyakkawar dangantaka tsakanin kasashen biyu

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata