Tuesday, April 7, 2026
HomeUncategorizedMasu otal din alfarma na Transcorp Hotels a Nijeriya sun ci ribar...

Masu otal din alfarma na Transcorp Hotels a Nijeriya sun ci ribar Naira bilyan 16.44 a rubu’i na uku na shekarar 2024

Bayanan da jaridar Daily Trust ta rawaito sun nuna cewa a rubu’i na uku na shekarar 2023, masu Otal din, sun yi cinikin Naira bilyan 28.97 kwatankwacin kaso 67%, yayin da a rubu’i na uku na shekarar 2024, suka sanar da yin cinikin Naira bilyan 48.49 kwatankwacin kaso 192%. 
Kazalika, masu Otal din sun sanar da samun riba daga Naira bilyan 5.64 a rubu’i na uku na shekarar 2023 zuwa Naira bilyan 16.44 a rubu’i na uku na shekarar 2024.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata