DCL Hausa Radio
Kaitsaye

Tsohon shugaban kasa Buhari ya yaba da aikin kwastam a Katsina

-

Tsohon shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya yaba da babban jami’in hukumar kwastam da ke kula da jihar Katsina Mohammed Umar da ya ke tsoma al’ummar gari a yaki da ‘sumoga’ a sassan jihar.
Tsohon shugaban kasar ya na magana ne a lokacin da ya karbi bakuncin babban jami’in na kwastam a gidansa da ke Daura jihar Katsina.
Ya kuma yaba da yadda ake samun hadin kai tsakanin hukumomi domin yaki da ta’addanci.
Tsohon shugaban kasar ya ce batun tsaro abu be da ya shafi kowa da kowa, ya shawarci al’umma da su rika ba jami’an tsaro bayanai sahihai domin kasa ta zauna lafiya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Yan kasuwar mai sun sauke farashin man fetur kasa da yadda Dagote ke sayarwa

Wasu masu shigo da man fetur daga ƙasashen waje sun fara sayar da shi a ƙasa da Naira 860 kowace lita, lamarin da ya sauka...

Saurayi ya gaggabe wa budurwarsa hakora shida a Legas

Wani saurayi a unguwar Ibadan dake Ebute Meta, jihar Legas, ya lakadawa budurwarsa Fatima, wadda ke sana’ar gyaran kai, dukan da ya janyo ta rasa...

Mafi Shahara