DCL Hausa Radio
Kaitsaye

An zabi sabon Paparoma

-

An ga farin hayaki na fita daga saman rufin Sistine Chapel Chimney da ke alamta cewa an zabi sabon Paparoma. Kazalika an ji karar kararrawa da yammacin Alhamis din nan St. Peter’s Basilica kamar yadda Aljazeera ta rawaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Sabbin Labarai

Har yanzu bamu kammala bincike ba shiyasa bamu gurfanar da El-rufa’i a gaban kotu ba – EFCC

Hukumar EFCC, mai yaki a cin hanci da rashawa a Nijeriya ta bayyana dalilin da ya sa har yanzu ba ta kai tsohon gwamnan Kaduna,...

Wanene sabon Shugaban Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya, Olatunji Disu?

AIG Olatunji Disu ya kasance gogaggen jami’i wanda aka nada don jagorantar rundunar 'yan sandan kasar a matsayin IGP na 23. A cewar fadar shugaban...

Mafi Shahara