Thursday, April 9, 2026
HomeUncategorizedEric Challe ya halarci wasan da Kano Pillars ta doke Enugu Rangers...

Eric Challe ya halarci wasan da Kano Pillars ta doke Enugu Rangers a gasar firimiyar NPFL

Mai horar da tawagar Super Eagles ta Najeriya Eric Challe ya kalli wasan Kano Pillars da ta samu galaba akan Enugu Rangers da ci 2-1.
Wasan an fafata shi a Lahadi 02 ga Maris 2025, a filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata , wasan mako na 27 a gasar firimiyar NPFL ta Najeriya.
Ana ci gaba da rade-radin cewar zuwan nasa na da nasaba da sake kiran kyaftin din tawagar ta Eagles Ahmed Musa zuwa kungiyar a wasannin ta na gaba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata